Join the Hausa Mailing List

HAUSA

Duk mai son huld'a da harshen Hausa ta hanyar wayar e-mail, sai ya sanar da John Philips (Yahaya D'anjuma). A nan gaba, za'a had'a jerin sunayen dukan masu jin dad'in irin wannan fasaha. Kwanan nan sabon shugaban K'asar Nijeriya ya sanar da jama'a cewa za'a yad'a Internet a Nijeriya gaba d'aya ba tare da jimawa ba, har ma wad'ansu mutane sun riga sun fara aika da irin wannan sak'o zuwa k'asashen waje a ko'ina a cikin duniya.

Kowa wanda ke so a samu e-mail a harshen Hausa, ko a tattauna labarun harshen Hausa, a yi haka:

ENGLISH

UPDATE: The new Hausa mailing list can be found at

http://www2.h-net.msu.edu/~hausa/

Enjoy!

Haza wassalamu,

----------------------------------------------------------------------

JOHN EDWARD PHILIPS, Ph.D. <philips@cc.hirosaki-u.ac.jp>

"Homo sum, humani nihil alienum a me puto." -TERENTIUS AFER

(There is no such thing as foreign studies.)

http://culture.cc.hirosaki-u.ac.jp/english/philips/jphilips.htm

/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~/~